All stories tagged :
Politics
Featured
Kotu Ta Yanke Wa Mutum Biyu Hukuncin Rataya A Zamfara
Babbar Kotun Ɗaukaka Ƙara ta 1 da ke Gusau, Jihar Zamfara, ta yanke wa Abdulshakur Tukur da Abdullahi Buba hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe wani matashi, Ahmad Yakubu.Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Kulu Isa Aliyu, ta same su da laifin kashe Ahmad a wani kangon gida...














