All stories tagged :
Politics
Featured
Tinubu Ya Amince Da Manyan Ayyukan Tituna Shida A FaÉ—in Najeriya
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da aikin manyan tituna guda shida a sassa daban-daban na Najeriya.Haka kuma ya amince da rusa gadar Carter da ke Legas tare da sake fasalin wata sabuwar gada a wurin.Ministan Ayyuka, Dave Umahi, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba. Ya ce...









![Senator Shehu Sani dares El-Rufai, moves freely at Kaduna Central market [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Senator-Shehu-Sani-dares-El-Rufai-moves-freely-at-Kaduna-Central-market-PHOTO.jpg)






