All stories tagged :
Politics
Featured
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Ƴansandan Jihohi
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar.Amincewar ta biyo bayan shekaru ana muhawara kan hanyoyin da za a bi wajen inganta tsaro da daƙile matsalolin rashin tsaro a Najeriya.Rahotanni sun ce fiye da kashi biyu...















