All stories tagged :
Politics
Featured
Mamakon ruwan sama ya lalata sama da gidaje 50 da makarantu...
Akalla gidaje 50, makarantu da kuma wurin ibada ne suka lalace sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka yi a unguwar Menkaat a gundumar Shimankar dake karamar hukumar Shendam ta jihar Filato.
Mazauna unguwar sun bayyana cewa ruwan saman ya yi barna sosai a yayin da turakun wutar lantarki da...