Likitoci za su sake shiga yajin aiki ranar 12 ga wata...
Kungiyar NARD ta Likitoci Masu Neman Kwarewa ta sanar da shirin sake komawa yajin aiki a ranar 12 ga watan Janairu.
A wata sanarwa da aka fitar bayan taron gaggawa na shugabannin kungiyar na kasa da ya gudana a ranar 2 ga watan Janairu kungiyar ta ce ta dauki matakin...

Jami’an tsaro sun gano makamai masu yawa a Kogi
Gwamnan jihar Kogi, Idris Ododo ya sanar da gano wasu tarin bindigogi da harsashi daga wasu maboyan batagari dake jihar.
Da yake magana da yan jaridu a gidan gwamnatin jihar dake Lokoja a ranar Talata ya ce an samu wannan nasara ne sakamakon zafafa sanya idanu cikin sirri da jami'an...
A Renewed Dawn for Birnin Gwari: President Tinubu’s Visit Sparks Hope,...
Birnin Gwari, Kaduna State | 21st June 2025 —
After years of insecurity and economic paralysis, the people of Birnin Gwari Emirate are witnessing a historic transformation. In a powerful statement issued today by the Birnin Gwari Emirate Progressives Union (BEPU), Chairman Dr. Isah Muhammad declared a “95% reduction in banditry,” ushering in what...




