All stories tagged :
News
Featured
Gwamna Radda ya gana da sarakunan Katsina da Daura kan matsalar...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya gana da Sarkin Katsina, Mai Martaba Abdulmumin Kabir Usman da Sarkin Daura Umar Faruku Umar da kuma hakimai da dagatai dake faɗin jihar Katsina domin tattauna matsalar tsaro da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'ummominsu.
Taron ya hado kan sarakunan gargajiya da...















