All stories tagged :
News
Featured
Vinicius Jr Ya Bayyana Dalilin Ƙin Komawa Arsenal
Tauraron dan wasan Real Madrid, Vinicius Jr, ya bayyana cewa ya yanke shawarar ci gaba da zama a kulob din ne saboda yana son ci gaba da taka leda a Santiago Bernabéu.Dan wasan na Brazil ya sanya hannu kan sabon kwantiragin shekara shida duk da cewa Arsenal ta nuna...




![Europa League draws revealed [Full fixture list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/Europa-League-draws-revealed-Full-fixture-list.jpg)










