All stories tagged :
News
Featured
An rantsar da sabon mataimakin gwamnan Bayelsa
An rantsar da Dr Peter Akpe a matsayin mataimakin gwamnan jihar Bayelsa inda zai karasa shekaru biyu da su ka rage na wa'adin gwamnatin jihar.
Majalisar dokokin jihar ce ta tantance tare da tabbatar da Akpe a matsayin mataimakin gwamnan jihar bayan da gwamnan jihar Douye Diri ya mika sunansa...







![Wizkid ignored me - Davido [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/11/Wizkid-ignored-me-Davido-VIDEO.jpg)








