All stories tagged :
News
Featured
Gobara Ta Lalata Kasuwar Katako A Gombe
Wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar katako da ke yankin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, inda ta ƙone shaguna da kayayyaki masu yawa, lamarin da ya jefa ‘yan kasuwa da dama cikin asara mai tsanani.Lamarin ya faru ne a daren Litinin, bayan rufe kasuwar inda gobarar ta...







![BREAKING: Boko Haram kills top commander planning to surrender with 300 hostages [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/BREAKING-Boko-Haram-kills-top-commander-planning-to-surrender-with-300-hostages-PHOTO.jpg)








