All stories tagged :
News
Featured
’Yan Sanda Sun Daƙile Hare-Haren ’Yan Bindiga, Sun Ƙwato Dabbobi 452...
Rundunar ’yan sandan Jihar Sakkwato ta daƙile hare-haren ’yan bindiga tare da ƙwato dabbobi 452 da aka sace a wasu ƙauyuka na jihar.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Ahmad Rufa’i, ya ce an ƙwato dabbobi 281 da suka haɗa da shanu 195, tumaki 84 da raƙuma biyu a...







![Osinbajo, Ganduje, Ooni, others storm Ibadan, extol Alaafin's virtues as monarch celebrates 80th birthday [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1540068260_Osinbajo-Ganduje-Ooni-others-storm-Ibadan-extol-Alaafins-virtues-as-monarch-celebrates-80th-birthday-PHOTOS.jpg)







