All stories tagged :
News
Featured
Dangote Zai Ware Kashi ÆŠaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Don Ayyukan...
Attajirin da ya fi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote, ya shirya ware kashi ɗaya bisa uku na dukiyarsa domin ayyukan jin ƙai a matsayin wani ɓangare na tsarin gadon dukiyarsa.Hakan ya fito ne ta bakin ƴarsa, Halima Dangote, wadda ke cikin amintattun mambobin Gidauniyar Aliko Dangote, a wata...



![Fayose arrives court ahead of N1. 3bn fraud trial [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1540201584_Fayose-arrives-court-ahead-of-N1.-3bn-fraud-trial-PHOTOS.jpeg)











