All stories tagged :
News
Featured
Sojojin Najeriya Sun Binne Janar Braimah Da Wasu Sojoji Da Aka...
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da binne Birgediya Janar Omo Braimah tare da wasu sojoji da suka rasa rayukansu a wani hari da mayaƙan Boko Haram suka kai a jihar Borno.Marigayin, wanda ya kasance kwamandan rundunar 29 Joint Task Force Brigade ƙarƙashin Operation Hadin Kai, ya mutu ne bayan...












