All stories tagged :
News
Featured
Ƴan majalisar wakilai uku daga jam’iyun APC, PDP, LP sun koma...
Ƴan majalisar wakilai ta tarayya 3 sun koma jam'iyar ADC gabanin zaɓen shekarar 2027.
Thaddeus Attah dake wakiltar mazaɓar Eti-Osa ta jihar Lagos ƙarƙashin jam'iyar LP, Usman Zubairu mazaɓar Birnin Gwari/Giwa a jihar Kaduna karkashin jam'iyar APC da kuma Sani Noma dake wakiltar mazaɓar Argungu/Augie a jihar Kebbi karkashin jam'iyar...




![Oyo students block roads, protest nonpayment of bursary [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Oyo-students-block-roads-protest-nonpayment-of-bursary-PHOTO.jpg)










