All stories tagged :
News
Featured
Mutane 17 sun jikkata wasu biyu sun mutu a hatsarin tirela...
Mutane biyu sun rasa rayukansu a yayin da wasu 17 suka samu nau'in raunuka daban-daban bayan da wata motar tirela ta fadi a wurin wani shingen binciken sojoji dake kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja.
Wani shedar gani da ido ya ce hatsarin da ya faru da misalin ƙarfe 1:23...