All stories tagged :
News
Featured
Wuta ta ƙone Kasuwar Trademore Estate a Lugbe da ke Abuja
Wata wuta mai muni ta yi kaca-kaca da kasuwa guda ɗaya tilo da ke Trademore Estate, Lugbe, Abuja, da sanyin safiyar Litinin, lamarin da ya bar mazauna unguwar cikin alhini.Wutar, wadda rahotanni suka ce ta fara ci kusan ƙarfe 3:30 na safe bayan da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na...