All stories tagged :
News
Featured
Tinubu Ya Rantsar Da Sabon Ministan Gidaje
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje na Najeriya.Dr. Darma, ɗan asalin jihar Katsina, ya maye gurbin Ahmed Musa Dangiwa, wanda ya yi murabus a kwanakin baya.An gudanar da bikin rantsarwar ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja,...



![Boko Haram: I'm not dead - 'Hauwa Liman' cries out [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Boko-Haram-Im-not-dead-Hauwa-Liman-cries-out-PHOTO.jpeg)












