All stories tagged :
News
Featured
Jarumin Kannywood Umar Ascon Ya Rasu
Wani fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Umar Ascon, ya rasu.Marigayin ya shahara musamman wajen taka rawar Alhaji Lado Mai Barkono a cikin shirin talabijin mai dogon zango mai suna Garwashi.Rahotanni sun ce Umar Ascon ya rasu ne a ranar Asabar 14 ga watan Maris, 2026, a...





![Three players to leave Barcelona this week [See names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/07/Three-players-to-leave-Barcelona-this-week-See-names.jpeg)










