All stories tagged :
News
Featured
Yan majalisar dokokin jihar Taraba sun koma jam’iyyar APC daga PDP
John Bonzena shugaban majalisar dokokin jihar Taraba ya sauya sheka daga jam'iyar PDP ya zuwa APC.
Sauya shekar ta gudana ne a ranar Litinin gabanin shirin sauya shekar da gwamnan jihar, Agbu Kefas ke yi na komawa jam'iyar ta APC.
Suma sauran masu rike da mukamai a majalisar dukkansu sun bi...




![Burna Boy, Beyonce win at 2019 BET Awards [Full List of winners]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/Burna-Boy-Beyonce-win-at-2019-BET-Awards-Full-List-of-winners.jpeg)











