All stories tagged :
News
Featured
Shugaban Afirka ta Kudu Ramaphosa Ya Yi Allah Wadai Da Cin...
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya yi Allah wadai da hare-hare da cin zarafin baƙi da ake yi a wasu yankunan ƙasar.A cikin wata sanarwa da ya fitar, Ramaphosa ya ce gwamnatin ƙasar ba ta da hannu a irin waɗannan ayyuka, tare da kira ga jama’a su kasance...


![BREAKING: 2019: Atiku meets Peter Obi as he prepares to name running mate [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1539362217_BREAKING-2019-Atiku-meets-Peter-Obi-as-he-prepares-to-name-running-mate-PHOTOS.jpg)













