All stories tagged :
News
Featured
Sojoji sun kashe mayaƙan ISWAP 15 a wani hari ta sama
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno.
A cewar kafar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a yankin tafkin Chadi dama Najeriya baki É—aya an kai...










![Delta women protest relocation of DELSU's engineering faculty to Abraka campus [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1539708958_Delta-women-protest-relocation-of-DELSUs-engineering-faculty-to-Abraka-campus-PHOTOS.jpg)



