All stories tagged :
News
Featured
Iran Da Pakistan Sun Tattauna Kan Tsagaita Wuta Da Kuma Shiga...
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya fitar da sanarwa bayan ganawarsa da babban hafsan sojin Pakistan, Janar Asim Munir, inda suka tattauna muhimman batutuwa kan tsagaita wuta.Sanarwar ta bayyana cewa ganawar ta mayar da hankali ne kan “batutuwa masu muhimmanci dangane da yarjejeniyar tsagaita wutar” tsakanin Iran da...















