All stories tagged :
News
Featured
Gwamnan Nasarawa ya ayyana mutumin da yake so ya gaje shi
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ayyana sunan, Sanata Aliyu Wadada a matsayin wanda yake so ya tsayawa jam'iyar APC takara a zaben shekarar 2027.
Gwamna Sule ya bayyana haka ne a wurin wani taro da ya gudanar tare da masu rike da mukaman siyasa a gidan gwamnatin jihar dake...










![Fayose arrives court ahead of N1. 3bn fraud trial [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1540201584_Fayose-arrives-court-ahead-of-N1.-3bn-fraud-trial-PHOTOS.jpeg)




