All stories tagged :
News
Featured
Sanata Anthony Yaro daga Gombe ya koma APC
Sanata Anthony Siyako Yaro dake wakiltar mazaɓar Kudancin jihar Gombe a majalisar dattawa ya sauya sheka daga jam'iyar PDP ya zuwa APC.
A wata sanarwa da aka fitar, Isma'ila Uba Misili darakta janar na yaɗa labaran gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya ce Sanata Yaro shi ne mutum na ...


![BBNaija: K-Brule in ghastly auto crash [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/BBNaija-K-Brule-in-ghastly-auto-crash-PHOTOS.jpg)













