All stories tagged :
More
Featured
Iyalan Mutanen Da Aka Sace A Kwara Sun Ce Masu Garkuwa...
Iyalan mutanen da aka sace a harin da aka kai ƙauyukan Woro da Nuku da ke karamar hukumar Kaiama a Jihar Kwara sun ce masu garkuwa da mutanen sun ƙi karɓar kuɗin fansa na N155 miliyan da suka tara domin a sako 'yan uwansu.Da yake zantawa da BBC Hausa,...


![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)













