All stories tagged :
More
Featured
Jirgin kasan Warri zuwa Itakpe ya yi hatsari
Hukumar NRC dake lura da zirga-zirgar jiragen kasa a Najeriya ta dakatar da zirga-zirgar jirgin kasa daga Warri zuwa Itakpe bayan da jirgin ya kauce daga kan digarsa a ranar Asabar.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi, shugaban hukumar kuma babban jami'in gudanarwarta, Kayode Opeifa ya ce lamarin...




![How Malami, son flouted COVID-19 rules at wedding ceremony [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/07/How-Malami-son-flouted-COVID-19-rules-at-wedding-ceremony-VIDEO.jpg)











