All stories tagged :
More
Featured
Mutane 7 sun yi hatsarin mota a kan titin Damaturu-Maiduguri
Mutane 7 aka tabbatar da sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru akan babban titin Maiduguri zuwa Damturu a jihar Yobe.
A cewar wani shedar gani da ido hatsarin ya faru ne a ranar Talata lokacin da wata motar haya dake kan hanyar zuwa Maiduguri ta kwace daga...