All stories tagged :
More
Featured
Yan sanda sun kama gawurtaccen mai garkuwa da mutane a jihar...
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta kama wani da ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da mutane ne a maboyarsa dake wani daji a ƙaramar hukumar Soma ta jihar.
A wata sanarwa ranar Lahadi mai magana da yawun rundunar, Ramhan Nansel ya ce "gawurtaccen dan fashi kuma mai garkuwa da mutane,"...