All stories tagged :
Law
Featured
Yan bindiga sun kashe mutane uku a Plateau
Mutane uku aka kashe a wani hari da wasu yan bindiga suka kai ƙauyukan Suwa da Ding'ak dake karkashin masarautar Mushere a karamar hukumar Bokkos ta jihar Plateau.
Mutanen da aka kashe sun hada da Gideon Katings fasto a cocin COCIN dake Suwa da Sunday Ringkang da kuma Meshach Bukata.
Da...