All stories tagged :
Law
Featured
An Tsinci Gawar Mutumin Da Aka Sace A Abuja A Jihar...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta gano gawar wani mutum da aka sace a Abuja, inda aka tsinci shi da raunukan harbi a jikinsa a kan titin Kabode da ke cikin Karamar Hukumar Kachia ta jihar.Rahotanni sun bayyana cewa gawar mutumin ta bayyana ne a ranar 21 ga Oktoba...
















