All stories tagged :
Law
Featured
Tinubu Ya Umarci Hafsoshin Tsaro Su Koma Maiduguri Bayan Harin Bama-Bamai
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci manyan hafsoshin tsaron ƙasar da su gaggauta komawa birnin Maiduguri na jihar Borno, bayan harin bama-bamai da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 23 a ranar Litinin.Shugaban ya yi Allah-wadai da hare-haren, inda ya bayyana su a matsayin muggan ayyukan ‘yan ta’adda...










![Police officer caught taking bribe arrested [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/Police-officer-caught-taking-bribe-arrested-VIDEO.jpeg)





