All stories tagged :
Law
Featured
NAHCON ta sanar da kudin kujerar aikin Hajjin shekarar 2026
Hukumar Aikin Hajji ta Kasa, NAHCON ta sanar da naira miliyan ₦8.5 a matsayin kudin wucin gadi na kujerar aikin hajjin shekarar 2026.
A wata sanarwa mataimakiyar daraktan sadarwa ta hukumar, Fatima Sanda Usara ta ce an sanar da kudin ne bayan da aka gudanar da taron masu ruwa da...