Jakadiyar Birtaniya a Najeriya ta ziyarci Kwankwaso

0

Main neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya karbi bakuncin jakadiyar Birtaniya a Najeriya, Catriona Laing.

Jakadiyar ta ziyarci Kwankwaso ne a gidansa dake Abuja.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Kwankwaso ya ce ta tattaunawar ta su ta mayar da hankali kan shirye-shiryen sa na ciyar da Najeriya da gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here