All stories tagged :
Health
Featured
Jami’an Taliban Da Shugabannin ’Yan Adawar Afghanistan Sun Halarci Jana’izar Ali...
Jami’an gwamnatin Taliban da shugabannin ’yan adawar Afghanistan sun halarci jana’izar Ali Khamenei da aka gudanar a birnin Tehran na ƙasar Iran.Kafofin yaɗa labarai na Iran sun wallafa hotunan shugaban ƙungiyar National Resistance Front of Afghanistan, Ahmad Massoud, da shugaban jam’iyyar haɗin kan Musulmin Afghanistan, Mohammad Mohaqiq, yayin da...







