All stories tagged :
Hausa
Featured
Za A Fara Koyar Da Harshen China a Jami’ar Abuja
Jami’ar Abuja ta sanar da shirinta na bude cibiyar koyar da harshen Mandarin da kuma al’adun kasar Sin.Shugabar jami’ar, Farfesa Aisha Maikudi, ce ta bayyana wannan labari yayin tarbar tawagar daliban sashen koyon aikin jarida da sadarwa daga Jami’ar Tsinghua ta China a jiya Juma’a.Farfesa Aisha ta bayyana cewa...