Gwamnan jihar Niger Ya Yi Wa Fursunoni 80 Afuwa

Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya yi afuwa ga fursunoni 80 dake gidajen gyaran hali daban-daban a jihar.

Sakataren gwamnatin jihar, Abubakar Usman ya ce yin afuwa ga daurarrun na daga cikin wani bangare na bikin Ranar Dimakwaradiyya ta 2023.

Usman ya ce gwamnan ya kuma bayar da umarnin a gaggauta biyan tarar da aka yi wa fursunoni kamar yadda kwamitin shawara na jihar kan yiwa fursunoni afuwa ya bayar.

Ya yi kira ga fursunoni da su guji yin abin da zai sake mayar da su gidan yari.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...