Gwamnan jihar Kano ya ware N700m don biya wa yan asalin Kano a BUK kuÉ—in makaranta

A wani yunkuri na rage wa dalibai da iyalai matsalolin kudi da suke fama da su a halin yanzu, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana kudirinsa ba da tallafin kudi don biya wa É—aliban jihar Kano kudin makaranta.

Ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook jiya.

Mai taimaka wa gwamnan ya bayyana matakin da majalisar zartarwar jihar Kano karkashin jagorancinsa ta yanke na ware kusan Naira miliyan 700 domin biyan kudin makaranta ga dalibai kusan 7,000 da suka fito daga jihar Kano wadanda suke karatu a Jami’ar Bayero Kano (BUK).

Ana sa ran matakin zai ba da taimako mai mahimmanci na kuÉ—i ga iyalai waÉ—anda ke fafutukar biyan kuÉ—in makaranta a waÉ—annan lokuta masu tsananin.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...