All stories tagged :
Entertainment
Featured
Ambaliyar Ruwa Ta Yi Ajalin Mahaifiya Da Ɗanta A Zariya
Akalla mutane uku ne ambaliyar ruwa ta tafi da su sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka samu a garin Zariya, jihar Kaduna.Rahotanni sun nuna cewa an gano gawar mutum ɗaya, yayin da wasu da dama har yanzu ba a gansu ba.Wani shaida mai suna Mustapha Badamasi, wanda aka...