All stories tagged :
Entertainment
Featured
Yan bindiga sun kashe mutane 4 a jihar Neja
Mutanen da basu gaza huÉ—u ba ne aka kashe bayan da wasu yan bindiga su ka kai farmaki kauyen Damala dake gundumar Woku a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja.
Harin na zuwa ne ko mako guda ba ayi ba da kashe mutane 42 a wasu farmaki da aka kai...












