All stories tagged :
Entertainment
Featured
Gwamnan Bauchi Ya Musanta Rade-raÉ—in Sauya Sheka Zuwa APC
Yayin da ake ci gaba da jin labarin sauya sheƙar wasu gwamnonin jihohi zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya bayyana cewa yana nan daram a jam’iyyarsa ta PDP.Gwamnan ya yi wannan bayani ne bayan jita-jitar da ake yaɗawa cewa yana shirin komawa...






![2019: Davido, Chioma meet Atiku [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/2019-Davido-Chioma-meet-Atiku-PHOTO.jpg)









