All stories tagged :
Education
Featured
EFCC ta kama wasu daliban Jami’ar Bayero
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati ta ce jami'anta sun kama mutane 25 da ake zarginsu da aikata zamba ta intanet a jihar Kano.
A wata sanarwa ranar Laraba, hukumar ta ce an kama mutanen ne ranar Litinin a unguwar Danbare dake kallon sabuwar Jami'ar...