All stories tagged :
Education
Featured
Sarkin Bagaji Odo Da Aka Sace A Kogi Ya Shaƙi Iskar...
Sarkin Bagaji Odo da ke ƙaramar hukumar Omala a jihar Kogi, David Akpa, wanda aka sace a ranar Litinin da ta gabata, ya kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane.Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙaramar hukumar Omala, Gift Idoga, ya...