All stories tagged :
Education
Featured
An ceto wani mutum daga cikin baraguzan ginin bene bayan ya...
Masu aikin ceto sun samu nasarar ceto, Aliyu Salisu wani dan kasar Jamhuriyar Nijar daga cikin baraguzan ginin bene mai hawa uku da ya ruguzo bayan da ya shafe sama da sa'o'i 10 a cikin baraguzan.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi, Josephine Adeh mai magana da yawun...