All stories tagged :
Crime
Featured
Fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna sun tsallake rijiya da baya
Fasinjoji da dama ne suka tsallake rijiya da baya bayan da jirgin kasa da suke ciki ya yi hatsari.
Lamarin ya faru ne a kusa da garin Jere a lokacin jirgin yake kan hanyarsa daga Abuja zuwa Kaduna amma ya kauce daga kan digarsa ya fadi kasa.
Wasu hotuna da kuma...