All stories tagged :
Crime
Featured
Ƴan bindiga sun kashe yara uku a Anambra
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta ce ana zargin wasu ƴan bindiga da laifin kashe wasu yara uku ƴan gida ɗaya suka kuma saka gawarwakin a cikin na'urar firiza a garin Nnewichi dake karamar hukumar Nnewi North ta jihar Anambra.
Tochukwu Ikenga mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar...