Jam'iyar PDP a jihar Kogi ta dakatar da Dino Melaye tsohon É—antakarar gwamna a jihar kan zargin cin amanar jam'iya.
Shugabannin jam'iyar PDP na mazaɓar...
Rundunar sojin saman Najeriya ta hakala 'yanbindiga sama da 28 a yankin ƙaramar hukumar Shiroro dake jihar Neja.Wata sanarwa da mataimakin daraktan yaɗa labarai...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya samu kyakkyawar tarba daga Sarki Charles na Birtaniya a fadar Buckingham a wata ziyara da yakai.
Wannan ce ganawa...