Jam’iyyar APC a jihar Kebbi ta karɓi fiye da mutum 10,000 da suka sauya sheƙa daga jam’iyyun ADC da PDP, ciki har da shugabannin jam’iyya na wasu ƙananan hukumomi da
Jam’iyyar APC a jihar Kebbi ta karɓi fiye da mutum 10,000 da suka sauya sheƙa daga jam’iyyun ADC da PDP, ciki har da shugabannin jam’iyya na wasu ƙananan hukumomi da
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, domin
Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ba tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, izinin tafiya birnin Dubai domin duba lafiyarsa da kuma yi masa tiyata. Mai shari’a Sylvanus Oriji
Jam’iyyar Allied People’s Movement (APM) ta bayyana cewa tana da yaƙinin ɗan takararta na shugaban ƙasa, Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo, zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a
Dakarun Sashe na 7 na Sojin Najeriya sun kama wasu da ake zargin masu safarar makamai tare da ƙwato bindigogi 7 ba bisa ƙa’ida ba a wani samame da suka
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika, ya kare tarihin tattalin arzikin gwamnatin tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, inda ya musanta zargin cewa gwamnatin ta bar Najeriya cikin mawuyacin hali.
Jagoran Cocin Living Faith Worldwide, Bishop David Oyedepo, ya yi kira ga mambobin cocinsa da su mallaki katin zaɓe tare da shiga zaɓe domin cika hakkinsu na ‘yan ƙasa. Oyedepo
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutum huɗu da aka yi garkuwa da su bayan sun daƙile harin da wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne suka kai a
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutum bakwai, yayin da mutum biyar suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a hanyar Bauchi zuwa
Gwamnatin Tarayya ta dawo da karin ‘yan Najeriya 39 daga birnin Johannesburg na ƙasar Afirka ta Kudu zuwa Legas, a wani shirin kwashe ‘yan ƙasar da jirgin Air Peace ya
Hukumar ‘Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje (NiDCOM) ta zaɓi Farfesa Hakeem Ibikunle Tijani, wani malamin jami’a ɗan Najeriya da ke zaune a Amurka, domin ba shi lambar yabo ta National
Gwamnatin Jihar Zamfara ta fara rabon buhunan taki 72,000 da sauran kayayyakin noma ga manoma domin ƙarfafa noman damina na shekarar 2026. Gwamna Dauda Lawal ne ya ƙaddamar da shirin
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya gode wa Shugaba Bola Tinubu da jami’an tsaro bisa nasarar ceto ɗalibai da malamai da aka sace a ƙaramar hukumar Oriire. An kuɓutar da
An saki Zainab Sadiq, ‘yar jarida kuma mai taimaka wa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, a harkokin yaɗa labarai, daga tsarewar Hukumar Tsaron
Dakarun Operation HADIN KAI sun kama wata ‘yar ƙasar Chadi mai suna Rachael Samuel, mai shekaru 48, da ake zargin tana kai wa ƙungiyoyin ta’addanci da ke yankin Tafkin Chadi
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta sanar da kama wasu da ake zargi da lalata kayayyakin lantarki, karɓar kayan sata da kuma satar shanu a samame daban-daban da ta gudanar
Kotun Majistare ta 2 da ke Kano ta fara sauraron shari’ar TikToker Fatima Abdullahi, wadda aka fi sani da Fati Cele, bisa zargin kashe saurayinta Isma’il Sidi, wanda aka fi
Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu, yayin da 53 suka jikkata bayan wata guguwar iska ta yi barna a kananan hukumomi 13 na jihar Jigawa. Rahotanni sun nuna cewa guguwar ta shafi gidaje 5,403 a cikin garuruwa 120, inda ta lalata makarantu sama da 47, asibitoci uku, ofisoshin ‘yan sanda biyu, gidajen zama da sauran […]
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya ce tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter
Jami’an SafeCity Security Service tare da hadin gwiwar rundunar ‘yan sandan jihar Delta sun kama fitaccen ɗan bindiga da ake nema, Abubakar Usman, bayan sun gudanar da wani samame a