Mai ba da shawara kan tsaro na kasa, Nuhu Ribadu, ya yi gargadin cewa hana tsaro a karkashin mulkin Shugaba Bola Tinubu ba za a lamunta ba, kamar yadda Hukumar
Mai ba da shawara kan tsaro na kasa, Nuhu Ribadu, ya yi gargadin cewa hana tsaro a karkashin mulkin Shugaba Bola Tinubu ba za a lamunta ba, kamar yadda Hukumar
An bayyana cewa za a binne marigayi Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, a Abuja ranar Juma’a mai zuwa, kamar yadda iyalinsa suka sanar. Wan marigayin, Moshood Lagbaja,
‘Yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun harbe wani mai suna Danladi, ɗaya daga cikin ‘ya’yan Serikin Hausawa a Birnin Benin, babban birnin jihar Edo. Marigayi Danladi
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta bayyana a ranar Litinin cewa zarge-zargen wulakanci ga Naira da ake yi wa Hajiya Fauziya Danjuma Goje, ‘yar Sanata Danjuma
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kwara ta sanar da cewa jami’anta sun gano kan wani direban babur din haya, Rafiu Akano, wanda aka kashe a kauyen Asunlere, Oke-Oyi, a Karamar Hukumar
Rundunar ‘Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan fashi guda biyu yayin musayar wuta tare da kama wasu hudu a yankin Jahi na babban birnin kasa. Haka kuma, an
Wani mutum da aka bayyana sunansa a matsayin Muftau Adefalu ana zargin ya kashe tsohuwar matarsa, Yetunde Olayiwole, a yankin Sango-Ota na jihar Ogun. Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta
An yi garkuwa da mutane 20 yayin da suke tafiya a kan hanyar da ke haɗa Mariga da Kontagora a jihar Neja. Fasinjojin na cikin tafiyarsu ne a kan hanyar
Wuta ta tashi a kan wani ƙaramin yanki na layin Lagos Blue Line a wuri da ke fuskantar tashar NEPA, kusa da gadar Eko, a yankin Apogbon na Jihar Lagos.
Hedikwatar Tsaron Najeriya ta kama wani sojan ruwa mai suna A. Akila bisa zarginsa da kashe abokin aikinsa. An tura Akila zuwa sansanin Forward Operating Base Dansadua domin aikin Operation
Ministan Tsaro, Mohammed Abubakar Badaru, ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da tallafa wa ayyukan soji a Jihar Zamfara. Ministan ya yi wannan furuci ne
Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024. Kwamishinan Watsa Labarai, Yarima Okey Kanu,
Daga Sabiu Abdullahi Rundunar Sojojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya rasu. Jita-jitar ta samo
Wata annobar cutar amai da gudawa a Jihar Neja ta yi sanadin mutuwar mutane 17 tare da kama mutane 289 a kananan hukumomi 11 na jihar, a cewar Kwamishinan Lafiya
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana shirin gwamnatinsa na fara biyan sabon mafi karancin albashi na N85,000 ga ma’aikatan jihar. Sanwo-Olu ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da ci gaban da aka samu wajen farfado da rukunin wutar kasa bayan wata tangardar wutar lantarki da ta faru a
Sojoji sun kama wasu mutum biyu da ake zargi da kaiwa ‘yan bindiga sakonninsu a kasuwar ƙauyen SCC da ke ƙaramar hukumar Kachia a Jihar Kaduna. Wani jagoran al’umma daga
Esomnofu Ifechukwu daga makarantar Crown Grace, Mararaba, jihar Nasarawa, ya zama zakaran gasar Maltina Teacher of the Year karo na 10 a babban taron da aka gudanar a Legas a
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama Ibrahim Aliu mai shekaru 41 a duniya a Papa Olosun, Oja Odan a karamar hukumar Yewa ta Arewa bisa zarginsa da lalata
Shugaba Bola Tinubu na shirin zuwa birnin Paris na kasar Faransa daga birnin Landan na kasar Birtaniya, a kowane lokaci daga yanzu don wani ‘muhimmiyar hulda’. Wani makusancin siyasa na