Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta sanar da kama wasu da ake zargi da lalata kayayyakin lantarki, karɓar kayan sata da kuma satar shanu a samame daban-daban da ta gudanar
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta sanar da kama wasu da ake zargi da lalata kayayyakin lantarki, karɓar kayan sata da kuma satar shanu a samame daban-daban da ta gudanar
Kotun Majistare ta 2 da ke Kano ta fara sauraron shari’ar TikToker Fatima Abdullahi, wadda aka fi sani da Fati Cele, bisa zargin kashe saurayinta Isma’il Sidi, wanda aka fi
Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu, yayin da 53 suka jikkata bayan wata guguwar iska ta yi barna a kananan hukumomi 13 na jihar Jigawa. Rahotanni sun nuna cewa guguwar ta shafi gidaje 5,403 a cikin garuruwa 120, inda ta lalata makarantu sama da 47, asibitoci uku, ofisoshin ‘yan sanda biyu, gidajen zama da sauran […]
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya ce tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter
Jami’an SafeCity Security Service tare da hadin gwiwar rundunar ‘yan sandan jihar Delta sun kama fitaccen ɗan bindiga da ake nema, Abubakar Usman, bayan sun gudanar da wani samame a
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta tabbatar da kama Farfesa Bello Abubakar, likitan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, bisa zargin bayar da bayanan karya bayan ziyarar
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta kama mutane 15 bayan wani rikici tsakanin wasu kungiyoyin matasa a garin Azare da ya jikkata akalla mutum 10. Mai magana da yawun rundunar,
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara mafi ƙarancin kuɗin fansho daga naira dubu 12 zuwa naira dubu 20 a kowane wata ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati da na ƙananan hukumomi.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Sakkwato ta ce ta daƙile wani hari da ake zargin ‘yan bindiga sun kai ƙauyen Daraye da ke Ƙaramar Hukumar Wamakko. A cewar rundunar, jami’anta sun
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa za ta ƙara amfani da fasahar zamani, inganta tattara bayanan sirri da kuma samar da sabbin kayan aikin soja domin ƙarfafa yaƙi
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Gombe, Alhaji Ibrahim El-Hassan Kwami, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya. Marigayin wanda shi ne Sarkin Sudan na Kwami, ya taba rike mukamin kwamishina
’Ya’yan tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Baba Tela, biyu sun rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a hanyar Bauchi zuwa Azare. Rahotanni sun ce Mustapha da
Rundunar Operation HADIN KAI ta ce dakarunta sun ceto karin mutane shida da aka sace a Jihar Borno yayin ci gaba da aikin bincike da ceto. Sanarwar da jami’in yada
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kai hari garin Geidam da ke Jihar Yobe, inda suka ƙone motoci huɗu ciki har da wata babbar mota ɗauke da
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani tsohon soja tare da yin garkuwa da wata mata a wani hari da suka kai a yankin da ke iyakar
Gwamnatin Iran ta rufe birnin Tehran daga Asabar zuwa Talata domin gudanar da jana’izar jagoran addinin kasar, Ayatolla Ali Khamenei. Mahukunta sun ayyana Talata a matsayin ranar hutu domin bai
Aƙalla mutum 32 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 16 suka samu raunuka sakamakon hatsarin wata motar bas da ta faɗa cikin wani kwari a yankin kudu maso yammacin
Jami’an gwamnatin Taliban da shugabannin ’yan adawar Afghanistan sun halarci jana’izar Ali Khamenei da aka gudanar a birnin Tehran na ƙasar Iran. Kafofin yaɗa labarai na Iran sun wallafa hotunan
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar cibiyar ƙera makamai a jihar Kebbi. A wata sanarwa da jami’in yaɗa
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar cibiyar ƙera makamai a jihar Kebbi. A wata sanarwa da jami’in yaɗa