An Ga Watan Ramadan – AREWA24 News

Masarautar Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar na Uku na sanar wa al’umman musulmi cewa an ga jaririn watan Ramadana a Jihohin Kebbi, Sokoto da Yobe a yammacin yau Lahadi.

Da hakane majalisar musuluncin ta ofishin shugaban kwamitin harkokin musulunci, Farfesa Sambo Junaidu ke bayyana cewa gobe Litinin zai kasance 1 ga watan na Ramadan, Hijira 1440 wanda ya yi daidai da 6-5-2019.

More from this stream

Recomended