Yayin zamanta na yau domin tantance sabbin Kwamishinoni, majalissar dokokin jihar Kaduna ta ki tantance Alhaji Aliyu Jaafaru a matsayin sabon Kwamishinan Noma Na jihar da gwamna Mallam Nasiru El-Rufai